Latest
Mutuwar wani matashi a hannun 'yan sanda, ya fusatar da al'ummar Rano, inda suka fara zanga-zanga har ta kai ga kona ofishin ‘yan sanda na garin.
Makiyaya dauke da miyagun makamai sun harbe Fr. Atongu a hanyar Makurdi–Naka, sun sace mutum 2. An garzaya da shi asibiti domin likitoci su ceto rayuwarsa.
Wani limamin cocin Katolika a jihar Neja, Rabaran Fr. James Omeh tare da wata mace sun rasa rayukansu da ambaliyar ruwa da yi awon gaɓa da motarsa a Gulu.
A labarin nan, za ku ji cewa yunkurin Bola Tinubu na takarar 2027 ya samu gagarumar goyon baya daga gwamnoni, ‘yan majalisa da kungiyoyin siyasa a fadin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da cafke wata matar aure bisa zargin kashe abokiyar zamanta. Ana zargin da ta yi amfani da wuka wajen aika-aikar.
Kotun kolin Saudiyya ya sanar da cewa za a fara duban watan sallar layya na 2025 a ranar Talata, 27 ga Mayu. Za a fara duba watan Zul Hijja ne domin bikin sallah
'Yan bindiga sun kai hari unguwar Grow Himes da ke Chikakore a Kubwa da ke birnin tarayya Abuja. Sun yi artabu da 'yan sanda kuma sun sace mutane da dama.
Za a ji cewa a ranar Litinin 26 ga watan Mayu, 2025 ne Kotu za ta yanke hukunci a yau kan Shafi’u Gadan da ake zargi da kona masallata da dama a jihar Kano.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabo batun abubuwan da suke sanya shi nadama a shekaru shida da ya kwashe yana kan madafun ikon jihar.
Masu zafi
Samu kari