Latest
Fashewar bam a barikin sojoji na Mogadishu ta kashe ɗan kunar bakin wake, mutum ɗaya ya jikkata. NEMA, 'yan sanda da sojoji sun dauki matakin gaggawa.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II ya bayyana gobe Laraba, 28 ga watan Mayu, 2025 a matsayin 1 ga watan Dhul Hijjah, 1446H.
Kotu ta ba da umarnin kama daraktan FCTA, Joseph Eriki, da wasu 10 bisa tuhumar jabun takardu, shiga filaye ba bisa ka’ida ba da haɗin baki da sauran laifuffuka.
DPO ya rasu a karamar hukumar Rano bayan 'yan daba sun kai hari ofishin 'yan sanda sakamakon mutuwar wani matashi da aka kama bisa zargin shan ƙwaya.
Wata kotun laifuffuka a jihar Legas ta yanke wa ɗan tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Mamman Ali, hukuncin ɗaurin shekaru 14 a gidan gyaran hali.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ƙara wa mu kadadroin da aka far kwace a Abuja wa'adin kwanaki 14 su biya bashin da ake binsu, ya dakatar da Nyesom Wike.
Wasu mahara dauke da muggan makamai sun kai hari a jihar Plateau. Harin ya jawo sanadiyyar hallaka mutane wadanda ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Shugabannin 'yan adawa na ta kokarin kafa hadaka domin kawar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da APC a zaben 2027. Shirye-shirye kan hakan sun yi nisa sosai.
Fasto David Ibiyeomie ya ce idan mace tana sanya sarka a kafa, to alamar karuwanci ne, ya kuma soki matan da ke bayyana jikinsu da sanya tufafin da ke nuna tsiraici.
Masu zafi
Samu kari