Latest
Babban malamin addinin Kirista kuma shugaban cocin INRI Evangelical Spirtual, Primate Elijah Ayodele, ya yabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ya fi Buhari.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya soki tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya ce ko alama bau ta yunwar abinci a wurinsa, sai dai yunwar mulki.
Gwamnatin Neja karkashin gwamna Umaru Bago ta bukaci Aliko Dangote ya hada kai da ita domin hako mai a jihar a yankin Bida, Dangote zai zuba jari a Neja.
Inistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa ba ya tsoron taka manyan mutane da suka aikata ba daidai ba. Ya ce yana jin dadin taka su sosai.
Tsohon gwamnan Rivers, Amaechi, ya ce yunwa ta gama kama 'yan Najeriya, ya na mai kalubalantar 'yan adawa da su haɗa kai su cire Tinubu daga mulki a 2027.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tana kokarin ganin jama'a sun rayu a cikin walwala, yayin da ta ba da hutun Sallah babba.
Hukumar NDLEA ta kama wasu mutane masu jagorantar safarar kwaya daga Najeriya zuwa Saudiyya a lokacin aikin Hajji. An kama masu dauke da kudin ganye a Kano.
Sanata mai wakiltar Cross Rivers ta Arewa a majalisar dattawa, Sanata Jarigbe Agom Jarigbe, ya sha alwashin cewa zai ci gaba da zama a jam'iyyar adawa ta PDP.
A labarin nan, za a ji jam'iyyar NNPP ta bayyana takaicin yadda aka rasa rayukan matasa a tawagar 'yan wasan Kano suna dab da karasowa gida daga Ogun.
Masu zafi
Samu kari