Latest
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce babu wani katabus da gwamnatin Tinubu ta tabuka a cikin shekaru biyu da ta yi tana mulki.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da a ware wasu makarantun sa kai domin biyawa dalibansu kudin jarrabawar NECO da NBAIS.
Gwamnatin Tarayya ta ce ƙarancin shan madara a Najeriya abin damuwa ne, tana shigo da fiye da $1.5bn na madara duk shekara don cike gibin buƙata.
Saudiyya za ta watsa hudubar Arafah ta 2025 kai tsaye cikin harsuna 34, ciki har da Hausa, Fulani da Yarbanci, don saukaka wa mahajjatan Najeriya.
An samu asarar rayukan bayin Allah bayan wani abin fashewa da aka boye a tashar mota ya tashi da fasinjoji a jihar Borno. Mutane da dama sun jikkata.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya shawarci gwamnonin da ke kan wa'adi na biyu da su lura sosai wajen zabar mutanen da suke so su gaje su.
Dr. Lamido ya nemi Kudu maso Yamma su fitar da dukkan ‘yan takarar shugaban kasa a 2027, sannan a bai wa Kudu maso Gabas dama a 2031 don adalci da daidaito.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna alhini kan rasuwar 'yan wasa a hatsarin mota. Ta ba iyalansu tallafin kudi.
Saudiyya ta hana Sheikh Ahmad Gumi da wasu malamai sama da 16 shiga Madina domin gudanar da aikin Hajji. Legit ta tattaro yadda hakan ya shafi duniyar Musulunci.
Masu zafi
Samu kari