Latest
Mamba a Majalisar Wakilan Tarayya, Hon. Chimaobi Atu ya sanarda sauya sheka daga LP zuwa APC mai mulki, ya ce ba zai iya zama a jam'iyya mai cike da rikici ba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin jihohi ƙasar nan sun ayyana ranar 1 ga watan Muharram a matsayin hutu ga ma'aikata saboda shigowar shekarar musulunci.
Fitaccen jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya fara rigima da masu kallon Izzar So kan zargin shirin ya yi tsawo da yawa. Ya mayar da martani mai zafi, ciki har da zagi.
Za a ji cewa kotu da ke zamanta a jihar Borno ta kawo karshen shari'ar Mama Boko Haram da sauran mutane 2 da ake zargi da amfani da kamfaninsu wajen damfara.
Jagoran addinin Musulunci ta Iran, Ayatullah Ali Khamenei ya yi magana bayan shafe kwana fiye da 10 ana yaƙi da Isra'ila inda ya bugi kirji kan nasararsu.
Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya yi magana a karon farko bayan kammala yakin Iran da Isra'ila. Ayatollah Ali Khamenei ya gargadi Trump, Netanyahu
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun hallaka mutane a wasu hare-hare da suka kai a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun kai hare-haren a wasu kauyuka.
Jami'an tsaron Isra'ila sun sanar da kama wani ɗalibin jami'an ɗan shekara 22 bisa zarginsa da yiwa ƙasar Iran leken asiri, za a gurfanar da shi a gaban kotu.
Ministocin tsaro daga kasashen China da Iran da Rasha sun hadu a kasar China domin tattauna batutuwan da suka shafi tsaro bayan yakin Iran da Isra'ila.
Masu zafi
Samu kari