Latest
Wasu daga cikin mazauna birnin Beersheba sun ce harin da Iran ta kai masi kafin dojar tsagaita wuta ta fara aiki ya gigita su, wasu sun ce sun ɗauka ƙarshensu ya zo.
Kasar Isra'ila ta bayyana hasarar da Iran ta jawo mata a yakin da suka yi da Iran. An kashe mutanen Isra'ila 28 tare da jikkata 3,000 da lalata motoci 4,000.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewa a shirye yake ya yi biyayya ga duk abin da shugaban kasa Bola Tinubu ya sanya shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci magoya bayansa su daina maida hankali kan masu haɗakar kayar da shi, yana mai cewa dukansu ƴan gudun hijirar siyasa ne.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya gargadi Shugaba Tinubu cewa ba zai goyi bayansa ba a 2027 idan ya ki tafiya da Shettima. Ya nemi ya toshe kunne daga 'yan adawa.
Yayin da mutane ke cikin wani hali na tsadar rayuwa, Gwamna Ahmed Aliyu na Sokoto ya ƙaddamar da “Shagon Sauki Na Amadun Alu” domin ma’aikata da 'yan fansho.
Sheikh Ibrahim Khaleel ya yi bayani kan dalilan da ya sanya maza suke kara aure. Malamin addinin ya jero dalilan da ya sanya maza suke kara yin aure.
Sanata Imasuen ya sauya sheka zuwa APC saboda rikicin cikin gida da ya mamaye jam'iyyarsa ta LP. Ya ce zai taimaka wajen tabbatuwar kudurin Renewed Hope Agenda.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun kashe shugaban PDP na mazabar Lade da dansa da wani mutumi a kauyen Mari, jihar Kwara.
Masu zafi
Samu kari