Latest
Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara, ministan Abuja da 'yan majalisar Rivers sun gana da Bola Ahmed Tinubu afadar shugaban kasa domin kammala sulhu.
Kasar Iran ta yi magana kan ɓarnar da hare-haren Isra'ila suka yi mata inda ta ce yaki da Isra’ila ya jawo mummunar barna a cibiyoyin nukiliya na kasar.
Bayan Bola Tinubu ya rattaba hannu kan dokar haraji, shugaban kwamitin sauya tsarin haraji, Taiwo Oyedele, ya ce dokar ba za ta cire kuɗi daga aljihun talakawa ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi martani kan rahotannin da ke cewa 'yan bindiga sun kwace iko a karamar hukumar Kankara. Ta ce sam ba gaskiya ba ne.
Shaidan gwamnati ya bayyana cewa an cire N1.09bn daga asusun gwamnatin Kogi cikin kwana uku, inda aka saba dokar CBN ta cire kuɗi, a shari'ar Yahaya Bello.
A labarin nan, za a ji cewa ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya tsaf domin rufe Dukkanin wasu sassan aiki a babban birnin Abuja kan watsi da lamarin ma'aikata.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Bauchi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani basarake a yayin harin.
INEC za ta gudanar da zaɓen cike gurbi a jihohi 12 a ranar 16 ga Agusta, 2025, inda za a cike kujeru 16; an dage zaɓen wasu mazabu biyu saboda dalilai na musamman.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa tsohon shugaban PDP na Ebonyi, Dr Augustine Nwazunku, ya rasu wanda kafin rasuwarsa malami a Jami’ar Nnamdi Azikiwe.
Masu zafi
Samu kari