Latest
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu lambar yabo mafi girma a kasar Sait Lucia yayin ziyarar da ya kai. Tinubu ya yi jawabi a majalisar kasar Lucia.
Bashir Maniya, tsohon ɗan bindiga da ya tuba, ne ya kashe Kachalla Yellow Danbokolo a yaƙin da suka yi, amma shi ma ya rasa ransa a hannun mayakan Turji.
Mai magana da yawun NNPP na ƙasa ya bayyana cewa akwao ƴan APC da dama da ke son ganin Tinubu ya ɗauki Kwankwaso a matsayin abokin takara a zaɓen 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa an tura malamar addinin Musulunci daga Ibadan, Alhaja Kafilat Kaola gidan gyaran hali na Oke Kura a Ilorin a jihar Kwara.
NiMet ta gargadi Najeriya game da ruwan sama mai karfi da tsawa a yau Talata, tana mai hasashen ambaliyar ruwa musamman a Arewa, kuma ta ba da shawarwari ga jama'a.
Sabon shugaban APC, Ali Bukar Dalori ya ce jam'iyyar ba ta tsoron 'yan adawa masu shirin hadaka a zaben 2027. Dalori ya ce 'yan adawa ba za yi tasiri ba a kansu.
A labarin nan, za a ji cewa hadakar yan adawa ta shirya sanar da jam'iyyar ADC a matsayin wacce za a hadu a cikinta domin korar Bola Tinubu daga ofis.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya tafi birnin Madina jana'izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata bayan rasuwar shi. Dantata ya yi wa Aminu Ado wasiyya.
Sakataren yada labaran APC na kasa, Felix Morka ya ce Rabiu Kwankwaso zai iya shiga APC ya yi aiki tare da Bola Tinubu kuma sun bude masa kofar hakan.
Masu zafi
Samu kari