Latest
Gwamnatin jihar Borno ta fito ta kare kanta kan dalilin da ya sa ta kasa biyan ma'aikatan kananan hukumomi mafi karancin albaahi na N70,000 da aka amince da shi.
Mawaƙin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya fuskanci suka daga masoyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda rashin yi masa ta’aziyya.
Jam’iyyar ADC ta ce Tinubu ya gaza cika alkawarin samar da wutar lantarki ta awanni 24 ga 'yan Najeriya, inda ta ce miliyoyin mutane na ci gaba da rayuwa cikin duhu.
Trump ya ce harin da Amurka ta kai Tehran ya lalata cibiyoyin nukiliyar Iran, amma rahotanni sun ce wurare biyu za su iya dawowa aiki cikin watanni biyu.
Hon. Alhassan Ado Doguwa ya ce su mabiyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne kuma suna bin tafarkinsa na siyasa a jam’iyyar APC har yanzu.
Daliban UNIMAID da masu ruwa da tsaki sun buƙaci Tinubu ya soke sauya sunan jami’ar, suna mai cewa UNIMAID ta fi suna, tana wakiltar juriya, ilimi da tarihin yankin.
Ƙungiyar NUT a Kaduna ta ce malamain jihar za su tsunduma yajin aiki muddin gwamnati ta ƙi biyan albashi na N70,000 kamar yadda wasu jihohi suka fara.
Tsoguwar 'yar takarar gwamnan jihar Adamawa, Sanata Aishatu Dahiru Binani ta fice daga jam'iyyar APC. Sanata Binani ta koma jam'iyyar hadaka ta ADC.
Mai martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Umar, ya bayyana cewa masarautarsa za ta ci gaba da yi wa gwamnatin mai girma Bola Tinubu addu'ar nasara
Masu zafi
Samu kari