Latest
Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres ya jajanta wa Najeriya kan rasuwar Muhammadu Buhari, yana yabawa da rawar da ya taka a cigaban kasa.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi jimamin rasuwar jigon PDP, Kabiru Bappah Jauro inda ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan mamacin.
Wasu daga cikin shugabannin da suka shugabanci Najeriya, sun rasu bayan sun bar mulki. Shugabannin sun rasu ne bayan sun bar fadar Aso Rock da ke Abuja.
Yarima Al-Waleed bin Khaled na kasar Saudiyya ya rasu bayan shekaru 20 cikin dogon suma da ya faru bayan hatsarin mota a London da ke ƙasar Birtaniya.
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai ji daɗin rashin zuwan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu giɗan gwamnatin Kano ba lokacin da ya je ta'aziyyar Aminu Ɗantata.
Ana shirin zaben cike gurbin dan majalisa da ya rasu, jam’iyyun APC da NNPP sun fitar da ‘yan takararsu ta hanyar lumana domin zaɓen da za a yi a watan gobe.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta sha alwashin komawa kujerarta a majalisar dattawa. Natasha ta bayyana cewa tuni ta sanar da majalisa niyyar da take da ita.
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa da ta'annati da dukiyar kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa ana bincikar wasu gwamnoni a Najeriya.
Yayin da ake shirin zaben gwamna a jihar Anambra, yan bindiga sun harbe dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Abuja yayin da a yanzu ya je asibiti domin tiyata.
Masu zafi
Samu kari