Latest

Hotunam Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro
Hotunam Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Shugaba Buhari ya kammala ziyarar aiki da ta kaishi jihar Ikko kwana biyu, inda ya bude wasu manyan ayyuka da jihar ta kaddamar, ya kuma halarci taron bikin cikar Tinubu da haihuwa na goma, watau Tinubu Colloquim lecture.