Latest

Rayuwar qunci ta mata-maza da 'yan daudu a Najeriya
Rayuwar qunci ta mata-maza da 'yan daudu a Najeriya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A kimiyyance dai, namiji yana da Chromosomes na alelles XY ne, mace kuma tana da XX, kwayoyin halitta dake ada wa jiki ko mace ne shi ko namiji. Sai dai akasin da akan samu a wasu jariran sai a sami XXY ko XYY wanda ke maida su m