Latest
Duniya tabbas makaranta ce kamar kuma dai yadda Hausawa ke cewa maganin mai kokari. Hakan dai na neman tabbata ne biyo bayan labarin da muka samu na batan basirar wasu mutane iyalan wani hamshakin miloniya matashi da suka rufe shi
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaba Muhammadu Buhari ta sanar da amincewar ta a kan gina sabuwar matatar mai da iskar gas watau Liquefied Petroleum Gas extraction plant (LPG) a takaice a jihar Ribas dake a kudu maso
Kusan kimanin kwanaki kadan da turgudewar Gwamnan jihar Kogi Gwamna Yahaya Bello yayin da yake kokarin sauka daga mota, a jiya kuma shugaban ma'aikatan sa, mata da kuma dan sa suma wani hatsarin ya rutsa da su. Mun samu dai cewa
Mahukunta a hukumar nan dake kula da kamfanonin albarkatun man fetur na NNPC mallakin gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari sun sanar da bayar da kwangilar shimfida bututan mai har biyu zuwa Arewa
Gas da ke tsada a Najeriya kuma ke kawo saukin aikin girki dai shi ake barnatarwa shekaru 40 a sararin iskar saman Najriya. Kama shi yana da wuya, kuma sarrafashi ma akwai tsada, sai dai yana da tsarki sosai, domin bai fiye jawo..
Tsohuwar Sanata kuma diya ga tsogon shugaban kasa Obasanjo, Dr. Iyabo Obasanjo ta rubuta wasikar mayar da martani ga Obasanjo kan wasikun daya rubuta inda yake sukar shugaba Muhammadu Buhari. Ga wasu muhimman abubuwa guda shida da
Wasu sojojin kasar Amurka guda 12 da sukayi makonni shida a Najeriya suna bayar da sharwarwari da horo ga sojojin kasa na Najeriya a sansanin soji na Jaji da ke Kaduna sun bayyana irin yadda suka rayuwar da sukayi lokacin ziyarar.
Mista Mohammed ya ambaci Mista secondus a cikin jerin wadanda ake zargi da kwashe kudin kasar, wai shugaban jam'iyyar PDP ya karba Naira miliyan 200 daga tsohon mai bada shawara akan harkokin tsaro na kasa (NSA)
A jiya Juma'a 6 ga watan Afrilu ne Gwamna Umar Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya shaidawa shugaba Buhari cewa zai maka shi a kotu idan har bai sake tsayawa takarar shugabancin kasa ba a zaben 2019. A hirar da yayi da manema labar
Masu zafi
Samu kari