Latest
Wani babban malamin addinin musulunci a ke Kaduna, Sheikh Samail Abbas Dakace ya rasu yana da shekaru 64 a duniya. Babban dan malamin, Abbas Samaila ne ya bayar da sanarwan rasuwar ga kamfanin dillanci labarai NAN a Zaria. Malamin
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar Sojin Sama ta Najeriya, ta yaye sabbin dakaru 195 daga makarantar horaswa ta NAF Military Centre dake garin Kaduna bayan tsawon watanni shidda da suke shafe na koyan makamar aikin.
Kamar yadda kuka sani yankin arewa maso gabashin Najeriya na cikin wani hali na ibtila’i. Daya daga cikin jihar dake fama da wannan hali kuwa ita ce jihar Borno. Sakamakon rikicin Boko Haram al’umma da dama sun zamo marasa galihu.
Mun samu labarin cewa yar'asalin jihar Kogin ta rattaba hannu akan wata yarjejeniya ta shekaru biyu tsakanin ta da Asian record Label da Petra Entertainment a shekara ta 2017, wanda muka samu labarin ya janyo mata samun sabuwar..
‘Yan Sanda sun gano bindigogi 107 da harsasai daga hannun wadanda doka bata basu izinin amfani dasu ba a jihar Anambara. Sifeta Janar Idris ya bayarda da umurnin cewa duk wasu makamai da ake amfani dasu a kasar nan ba da izinin do
A kullun garkuwar jikin dan adam cikin bautuwa take domin ganin ta hallaka kwayoyin cututtukan da ke yiwa jikin dan adam kawanya. Duk da karfin da wannan garkuwar jiki ke da shi, ta na bukatar tallafi ta bangaren abinci.
A ranar Alhamis ne mambobin majalissar wakilai suka janyo hankalin majalisar kan sabbin hare-haren da makiyaya suka sake kaiwa a wasu garuruwan da ke jihar ta Binuwai. Mambobin sun bukaci hukumar Soji da ta gaggauta kai dauki a k
Rahoton ya bayyana garuruwan da sukafi yawan wadanda sukayi rigistar.Legas tana da dalibai 24,465, Abuja na da 7,699,Sai jihar rivers dauke da dalibai 4,810.A daya hannun kuma jahohin da sukafi karancin dalibai sun hada da Zamfara
Rahotanni sun bayyana cewa, Dakarun Sojin kasa dake gudanar da atisaye mai taken Lafiya Dole, sun damko wasu barayi 4 na shanu a kauyen Yayari dake karamar hukumar Ningi ta jihar Bauchi tun a ranar 3 ga watan Afrilun shekarar nan.
Masu zafi
Samu kari