Latest
An ruwaito EFCC na tuhumr Dariye kan aikata laifuka guda shida da suka kunshi cin hanci, rashawa, satar kudi, da kuma karkatar da kudin al’umma. Sai dai Dariye ya musanta tuhume tuhumen a gaban Alkalin babbar Kotun tarayya, mai sh
Kamar yadda hausawa ke mata lakabi da cuta mai karya garkuwan jikin dan adam watau Kanjamau, ta zamo cuta da mutane suka fi jin tsoron kamuwa da ita. Hakan ya sa mutane ke cike da kyamar duk wanda aka tabbatar yana dauke da ita.
Wale Odunsi mataimakin mai tantance labarai, yayi kira ga shugaban hukumar ‘Yan Sanda na kasa, Ibrahim Idris Kpotu akan cewa Edward Onoja, shugaban ma’aikatan gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, na farautar rayuwarsa.
Matatar man fetur ta kasa NNPC ta sa hannun kwangilar akan aikin gina bututun gas wanda zai tashi daga Ajaokuta, Kaduna zuwa Kano. Idan ba a mance ba a shekarar 2008, gwamnatin tarayya ta amince da tsarin gas na Najeriya wato...
Tsohon shugaban kasar Amurka Barack Obama shine bakin mutum na farko da ya taba mulkin kasar Amurka. Mutanen kasar Amurka sunyi murna da hawansa mulki duk da cewa ana cewa musulmi ne, babu cikakken bayane game da addininsa.
Kamar yadda kuka sani Tumatir na daya daga cikin kayayyakin abinci da ake ta’ammali da shi a harkokin yau da kullun wajen sarrafa abinci. Sannan kuma ya kasance abu ne da babu wuya ya lalace don haka aka samo mafita.
Inda a baya-bayan nan aka ji shi yana cewa, $1 da Buhari ya amince a siyo makamai domin yakar Boko Haram da cewa za’a yi amfani da su ne don yin kamfe Buhari ya kara zarcewa a 2019. Sannan yayi kira gay an Najeriya da kada su sake
Shugaban majalissa Sanata Ahmad Lawan, ya bayyana cewa tsayawar Buhari takara a shekarar 2019 wani cigaba ne da mutane dama keso. Lawan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin bayan ganawar sirri da shugaba Buhari yayi da kwamitin NEC
Dan majalissar jihar Kano Baffa Babba Dan’agundi ya bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu alamace ta hadin kan Najeriya kuma jigo a siyasa. Dan’agundi yace Tinubu ya gina wata babbar gada a tsakanin bangarorin Najeriya.
Masu zafi
Samu kari