Latest
Babban minista a ma'aikatar sufuri na gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Mista Rotimi Amaechi ya ayyana cewa shi da sauran ministocin Buhari suna karbar Naira dubu 950 ne kacal duk wata a matsayin
Liverpool da Roma sun kafa tarihi a kan Manchester City da Barcelona a daren jiya. Babu wanda yayi tsammanin cewa za ayi waje da Barcelona bayan ta yi nasara 4-1 a makon jiya. Yanzu dai Roma da Liverpool sun isa zagaye na gaba.
Gwamnan jihar Kebbi dake a shiyyar arewa ta yamma a Najeriya Alhaji Atiku Bagudu a ranar Talatar da ta gabata ya bayyana yadda yace kasashen duniya musamman ma masu noman shinkafa ke kokarin shiryawa Najeriya gadar zare domin durk
Mun kawo maku tarihin kasuwanci da rayuwar ‘Dan kasuwan Duniya Aliko Dangote. Ya kamata jama’a su san shin wai wanene Dangote don haka mu ka tsakura kadan daga cikin tarihin sa bayan ya cika shekaru 61 da haihuwa.
Yayinda shugaban kasa ya alanta niyyar sake takararsa a zaben badi kuma domin bada daman muhawara da ilimantar da al’umma, jaridar NAIJ.com ta kawo jerin abubuwa 7 da ka iya kayar da shugaba Muhammadu Buhari a 2019.
Tun a ranar 21 ga watan Fabrairun shekarar da ta gabata ne hukumar hana yiwa tattakin arziki zagon kasa ta EFCC ta shigar da karar tsohon gwamnan har gaban kuliya bisa zargin sa da aikata laifin almundahana ta Naira biliyan 11.
Wani da abin ya faru a idonsa, ya shaidawa wakilinmu cewa, gobarar ta tashi ne a jiya Litinin da wajen karfe biyu na dare (2pm), kuma wutar sai da ta shafe kimanin awanni hudu tana ci, wanda hakan yayi sandiyyar salwantar dukuyoyi
A cewarsa, nuna cewar zai sake takara ba shi ke nufin cewa dole ne shugaba Buhari ya yi nasarar lashe zabe a 2019 ba. Sannan kuma cewa kamar yadda shugaban kasar keda yancin sake takara haka kowa keda yancin zabarsa ko akasi.
Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Bauchi, DSP Kamal Abubakar, ya tabbatar da mutuwar dalibin tare da bayyana cewar hukumar 'yan sandan ta samu kira ne daga wani da bai ambaci ko shi waye ba. Abubakar ya ce jami'an 'yan sanda bas
Masu zafi
Samu kari