Shigo da shinkafa: Yadda kasashen duniya ke shirya wa Najeriya gadar zare - Gwamna Bagudu

Shigo da shinkafa: Yadda kasashen duniya ke shirya wa Najeriya gadar zare - Gwamna Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi dake a shiyyar arewa ta yamma a Najeriya Alhaji Atiku Bagudu a ranar Talatar da ta gabata ya bayyana yadda yace kasashen duniya musamman ma masu noman shinkafa ke kokarin shiryawa Najeriya gadar zare domin durkusar da ita.

A cewar sa, kasashen dai tun bayan shiga matsin tattalin arzikin da suka yi sakamakon shirin gwamnatin tarayya na wadata kasa da shinkafa, sai suka yanke shawarar karya farashin shinkafar kasar su ta yadda zata iya yin gogayya da wadda ake nomawa a gida Najeriya.

Shigo da shinkafa: Yadda kasashen duniya ke shirya wa Najeriya gadar zare - Gwamna Bagudu
Shigo da shinkafa: Yadda kasashen duniya ke shirya wa Najeriya gadar zare - Gwamna Bagudu

KU KARANTA: Gobara tayi mummunar barna a garin Ilori

A wani labarin kuma, Wata babbar kotun tarayya dake a garin Abuja babban birnin tarayya ta yi watsi da karar da Sifero Janar na 'yan sandan Najeriya Mista Ibrahim Idris ya shigar a gabanta yana kalubalantar majalisar dattijan Najeriya.

Da yake yanke hukunci game da hakan a jiya, mai shari'a Muhammad Bello ya bayyana majalisar ta dattijai na da hurumin gayyatar Sifeto Janar din domin yayi karin bayani game da al'amurran da suka shafe sa a gaban kwamitocin ta.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng