Latest
Masu zanga-zangar dai sun ke waye shataletalen Lord Lugard inda ofishin jam’iyyar yake, suna dauke da kwalaye da ajikinsu aka rubutan “Rashin adalci barazana ne ga wanzuwar al’ummah. Abin takaici ne bayan munyi aiki tukuru ga jam
Wata jaridar wasanni a kasar Sifen ta rawaito cewar Messi ya yiwa Umtiti fadi har saida bakinsa ya yi kumfa yayin hutun rabin lokaci. Jaridar ta ce, Messi ya zargi dan wasan bayan da kin mayar da hankali a kan wasan saboda tunanin
A yau Laraba ne wani fasto mai suna Joshua Ibeneme ya ziyarci kotun Igando a garin Legas inda ya bukaci a raba aurensa da matarsa, Uzoamaka wanda sukayi shekaru 21 tare saboda yana zarginta da aikata zina da wasu mambobin cocinsa
Malam Joseph yace saura kiris da sun yi awon gaba da yan matan dace cikinsu, inda yace har sun waresu, amma daga bisani wani daga cikinsu ya bada shawarar a kyale yan matan. Daga nan yace sai dunguma zuwa Birnin Gwari, inda suka s
Wasu masu garkuwa da mutane da ba'a san ko su wanene sun kashe wani dan kasuwa, dan asalin kasar Syria, Ahmed Abu Areeda kuma suka sace dansa Muhammad Ahmed mai shekaru 14 a jihar Kano. Masu garkuwa da mutanen sun harbe dan kasuwa
A jiya Talata ne, shahararren mai kudin nan kuma shugaban rukunin kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa karo na 61 tare da y'an uwa da abokan arziki da na kasuwanci a wani ofis
Ta kara da cewa ba a samu wani matsala ba tattare da karbar kudin. "Mun fada cewa dala miliyan 322,515,931.83 sun shigo cikin wani asusu na musamman na babban bankin Najeriya (CBN) a ranar 18 ga disamba, 2017 daga Gwamnatin Swiss
Za ku ji cewa an kusa a fara cinikin wutan lantarki tsakanin Najeriya da sauran kasashen Duniya. Idan aka kammala wannan yarjejeniya, Najeriya za ta iya saida wuta ko ta saya daga Ghana da Ivory Coast da kewaye.
An dai yi rahoton cewa Kemi ta aika wasika ga shugabna kasa Muhammadu Buhari inda ta bukaci a tsayar da biyan dala miliyan 16.9 ga wasu lauyoyi da suka taka rawa gani wajen dawowaa Najeriya da sama dad ala miliyan 322.
Masu zafi
Samu kari