Latest
Babban malamin ya yi nasiha mai shiga jiki akan abunda ya shafi kadaita Allah a gurin bauta, ya karanto ayoyin Al-qur'ani da hadisan Manzan Allah (S.A.W) da suke nuni kan kadaituwar Allah. Kuma suke nunin cewar Allah shi kadai ne.
Yanzu dai mu na fama da wadanda su ka rasa inda za su zauna bayan an kashe su. Dama kun ji cewa wata kungiya da ke karkashin Hukumar da ke kula da hakkin ‘Yan Adam a Najeriya tayi nazarin rikicin da ake samu tsakanin Makiya.
Harbin ke da wuya sai duk mutane suka ranta a na kare saboda su tsira da rayyukansu, Yan sandan da har yanzu ba'a gano sunayensu ba sun iso wajen daurin auren ne tare da wasu manyan mutane guda biyu kamar yadda jaridar Punch ta ru
Alade na daya daga cikin naman da akafi amfani dashi a fadin duniya, amma dai musulunci ya haramta cin namansa. Bincike ya nuna cewa kai shekaru 70,000 ana cin naman Alade a tarihin duniya amma yana da illa tattare da shi.
An haifi Imam Abu Abdullah Mohamed bin Ismail a Uzbekistan amma bayan ya kai shekara 16 ya tafi Makka. A nan ya zauna na shekara 6 yana karatu a kan hadisan Manzo daga nan ya bar Kasar zuwa ketare duk wajen karatun Addini.
Dakarun rundunar sojin sama masu aikin tabbatar da zaman lafiya a jihar Borno, Ofireshon Lafiya Dole, su ka yi ruwan wuta a kan motocin 'yan kungiyar Boko Haram a daren ranar 13 ga wata a AREGE mai nisan kilomita daga tafkin tekun
Tsohuwar shahararriyar jaruman nan ta Kannywood, Fati Bararoji ta bayyana dalilin da yasa har yanzu bata yi aure ba duk kuwa da ta kai kimanin shekaru 30 a duniya. Ta bayyana cewa wannan lamari na damun mahaifanta matuka.
Wani matashi dan achaba a garin Ilori, babban birnin jihar Kwara, mai suna Ekene Ugwuanyi, ya hallaka kansa sanadiyar cin babur dinsa a cacan was an kwallon kafa tsakanin kungiyar kwallon Barcelona da AS Roma..
A ranar Litinin ne wata kotun Shari'ah da ke zaune a Magajin Gari, jihar Kaduna ta hukunta wani Shuaibu Umar ta hanyar yi masa bulala 80 saboda ya kira surukarsa, Suwaiba Abdulkadir karuwa. Suwaiba ta shigar da kara a kotu ne inda
Masu zafi
Samu kari