Latest
"Boko Haram sun kwace mana gari. Babu kowa a Chibok saboda sun fatattake mu, sun kona gidajen mu da gonakinmu, sun kuma kashe mana mutane. Nazo Legas a motar daukan kaya kuma nayi shekaru fiye da uku" inji wani mutum mai suna...
Su dai yaren Banyankole a kudu maso yammacin kasar Uganda dai abin ya bambamta. Idan masoya zasuyi aure, daya daga cikin amfanin kanwar uwa shine ta kwanta da Angon domin tantance jarumtarshi da kuma tabbatar da cewa zai iya haihu
Wani wanda abin ya faru a gaban idonsa, ya shaidawa majiyarmu cewa, bayan wannan hatsaniyar da ta faru tsakanin masoyan biyu ne a ga Lukman a layin Alhaji Lasisi inda yazo domin cika waccan alkawarin da ya dauka na yin maganinta,
Su dai masu garkuwa da mutanen sun kama wani shugaban kabilar Fulani a yankin Koko-Basse mai suna Alhaji Aliyu Dikko, kuma har sun karbi Naira dubu dari uku (N300,000) daga cikin miliyan ukun da suka nema daga wurin iyalansa.
“Achuku ya yi ta tashi daga waje zuwa waje don buya daga miyagun mutanen dake nemansa, inda har ta kai ga suna fara amfani da tsafe tsafe wajen jifarsa, wanda hakan yayi sanadiyyar fara rashin lafiya, har ta kai ga ya samu matsala
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne da safiyar ranar Litinin 16 ga watan Afrilu akan sabon titi na jihar Kano, hanyar zuwa karamar hukumar Madobi, a lokacin da ma’aikatan kamfanin ke kan hanyarsu ta zuwa aiki a ci
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da firam ministan Birtaniya, Theresa May, yai Litinin, 16 ga watan Afrilu, 2018 a birnin Landan. Mataimakin shugaban kasa kan sabbin kafofin yada labarai, Bashir Ahmad, ne ya bayyana hakan a shafin
Wani mumunan rikici ya barke tsakanin jami'an yan sandan Najeriya da yan kungiyar Shi'a a babban birnin tarayya Abuja da ranan nan. Idanuwan shaida sun bayyana cewa jami'an yan sandan sun watsa wa yan shi'an barkonon tsohuwa ne y
Sai dai kuma, yayin da yake karbar bakuncin shugabannin jam'iyyar karkashin jagorancin shugabanta, Olu Falae wanda shine sakataren Tsohon shugaban kasar a zamanin mulkinsa, janar Ibrahim Badamasi ya nuna goyon bayan sa ga sabuwar
Masu zafi
Samu kari