Muhimman bayanai 5 da ya kamata ku sani game da darikar Tijjaniya

Muhimman bayanai 5 da ya kamata ku sani game da darikar Tijjaniya

A kwanan baya ne dai dubun dubatar musulmai mabiya darikar Tijjaniyya suka gudanar da babban taron su na shekara-shekara domin tunawa da ranar zagayowar jagoran darikar ta su Sheikh Ahmad Tijjani a garuruwan Abuja, babban birnin tarayya da kuma Kaduna.

Kamar kullum dai, ga wasu daga cikin muhimman bayanan da ya kamata ku sani game da darikar da ma mabiyan na ta da watakila da baku sani ba:

Muhimman bayanai 5 da ya kamata ku sani game da darikar Tijjaniya
Muhimman bayanai 5 da ya kamata ku sani game da darikar Tijjaniya

KU KARANTA: Abu 7 da baku sani ba game da limamin masallacin Makka, Sudais

1. An assasa darikar ne dai a kasar Aljeriya ta Nahiyar Afrika a shekarar 1784.

2. Jagoranta assasa ta kuwa shine Sheikh Ahmad ibn Muhammad al-Tijjani.

3. Tun a lokacin ne darikar ta watsu sosai a kasashen duniya musamman ma dai Yammaci da kuma Arewacin nahiyar Afrika.

4. Darikar Tijjaniyya dai itace ta fi kowace girma a cikin darikun Sufaye na duniya.

5. An ce Sheikh Ibrahim Nyass shine ya ya kara farfado da ita bayan doguwar sumar da tayi.

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng