Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Theresa tana cigaba da cewa sanannen abu ne cewa kasar Birtaniya ce ta fara samar da dokokin hana auren jinsi, amma tace dokokin nan ba daidai bane, kamar yadda wasu dokokin da aka kirkiresu a shekarun
Babban Janar din sojin Amurka da ke kula da sashen Afirka, Janar Brig.-Gen. Eugene LeBoeuf, ya nuna damuwarsa kan yadda ake sake samun zaffin ra'ayi, hare-haren ta'addanci, dama na kabilanci a fadin Najeriya da ma yankunan Afirka
Matasan sun rasa rayukan su ne a unguwannin Jahun da titin Wanka a garin Bauchi sakamakon rikici a kan lika fostar zabe. Mazauna titin Wanka sun ce an kashe wani matashi a kofar gidansu kuma tuni har an binne shi bisa tsarin addin
Mata dai ana haifar su ne da duk kwayayan haihuwarsu a cikin mahaifa, kaga kenan idan saboda wannan shan kwayoyi aka haifesu da yan kadan to an tauye musu adadin yayan da zasu haifa anan gaba, a wani lokacin ma sukan iya zama baka
A yau Talata, 17 ga watan Afrilu, 2018, gwamnan jihar Nasarawa, Umar Tanko Al-Makura, ya sha ruwan duwatsu daga hannun yan sansanin gudun hijra a Agwatashi, karamar hukumar Obi, yayinda ya kai ziyara wajen yan sansanin IDP
Cikin bayanin da hukumar y'an sanda jahar Benue ta sanar, ta bakin jami'in hulda da jama'a ASP Moses Yamu ya ce, al'amarin ya faru ne a yankin Anyibe, cikin karamar hukumar Logo dake jahar ta Benue. Yamu ya ce, maharan sun farwa
NAIJ.com ta ruwaito wata kungiya mai rajin kare hakkin bil adama mai suna ASRADI ce ta shigar da kara gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele kan ya bayyana adadin kudaden da Buhari ya kashe wajen duba lafiyarsa.
A yanzu haka akwai wani ganawar sirri tsakanin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo; shugaban jam’iyyar Social Democratic Party, Cif Olu Fale, tsohon kakakin Jonatha, Dr Doyin Okupe suna wata ganawar sirri a Abeokuta, babban bi
Bayan kammala sauraron dukkanin bangarorin biyu, sai Alkalin Kotun F.A Azeez ta bada belin wanda ake tuhuma akan kudi naira miliyan daya, N1,000,000, tare da mutane biyu da zasu tsaya masa, su ma su biya naira miliyan daya, sa’ann
Masu zafi
Samu kari