Abubuwa 7 da baku sani ba game da limamin masallacin makka, Abdur Rahman Al-Sudais
Ko shakka babu sunan Abdur Rahman Al-Sudais sananne a kunnuwan musulman duniya musamman ma saboda dadin kira'ar sa mai ratsa zuciya da kuma limanci a masallacin harami na makka.
Ga wasu daga cikin muhimman bayanan da ya kamata ku sani game da shi:
1-Full name of Al Sudais is Abdul Rahman Ibn Abdul Aziz as-Sudais.
KU KARANTA: Abu 5 da baku sani ba game da makwancin Annabi
1. Cikakken sunan sa ne dai Al Sudais is Abdul Rahman Ibn Abdul Aziz as-Sudais.
2. An haifi Al Sudais ne dai a shekarar 1960 a garin Riyyad, babban birnin kasar ta Saudiyya.
3. Ya haddace alqur'ani tun yana da shekara 12 a duniya.
4. Ya kammala karatun sa na digiri daga jami'ar Imam Muhammad ta musulunci.
5. Ya zama limamin masallacin makka tun yana shekaru 24 a duniya watau a shekara ta 1984.
6. A lokacin da yana karami, mahaifiyar sa ta sha yi masa addu'ar ya zama Limamin makka.
7. A shekarar 2012 ne masarautar kasar Saudiyyar ta Saudiyya ta yi masa karin girma inda aka bashi matsayin minista.
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng