Latest
Tsofafin gwamnoni wadanda a yanzu suke majalisar dattawa a karkashin jam'iyya mai mulki yanzu APC zasu amsa gayyatar da hukumar yaki da cin hanci da rashawa tayi musu. Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso (APC, Kano) da Aliyu...
Fadar shugaban kasa ta mayar da martini da maganan da yake yaduwa a kafofin sada llabarai musamman kafofin sada ra’ayi da zumunta cewa shugaba Muhammadu Buhari ya siffanta matasan Najeriya a matsayin rafkanannu cima zaune kuma mal
Da yawan al'ummar kasar nan ta Najeriya musamman matasa sun tayar da jijiyoyin wuya a yayin da suke mayar da martani ga kalaman shugaban kasa Muhammadu Buhari na ranar Larabar da ta gabata da malalata ne kuma cima zaune.
Shahararen mawakin nan na Hausa, Abubakar Sani yayi sharhin akan furucin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi game da matasan Najeriya a kasar Ingila. Acewar Abubakar, matasan kasar sun wuci a kirasu da cima-zaune.
Ana zargin tsohon gwamnan katsina Shema dayin kaka gida akan kudin SURE-P sama da 7.5bn. EFCC tana zargin tsohon Gwamnan jihar Katsina Alhaji Ibrahim Shehu Shema dayin kaka gida akan kudin SURE-P wanda yawan su yakai N5,776,552,39
Dukkanmu muna son canji kan yadda rashin aiki yake karuwa da kuma matsalar rashin tsaro da kullum kashe mutane ake, ga matsin tattalin arziki kara ta'azzara yake, Manoma yanzu tsoron zuwa gonarsu suke sakamakon rashin tsaro"
“A shekarar 2000 taje gidan saurayin nata, kuma shiga dakin ke da wuya, sai hankali nay a gushe, tun daga nan bana son tafiya naje ko’ina. Haka na cigaba da zama a gidansa har tsawon shekaru uku sannan naje na ziyarci iyaye na”.
Da yake tabbatar da sakin kudaden, mukaddashin daraktan dake kula da sashin hulda da kamfanunuwa, Isaac Okorafor, yace, sakin kudaden wani yanki ne na yunkurin da babban bankin yake yi a tabbatar da saisaita farashin canjin Naira
Falana ya aika takardar sa ga karamin Ministan man fetur Dr. Ibe Kachikwu inda ya nemi ayi masa filla-fillar bayanin kudin da ake kashewa wajen tallafin fetur. Falana ya musanya rahoto da NNPC ta saki yana cewa akwai cuwa-cuwa.
Masu zafi
Samu kari