Latest
Sarkin musulmi na sokoto Alhaji sa'ad Abubakar ya fada a kokarin kare martabar addinin musulunci. Yace duk wani musulmi ba jahili bane sannan addinin musulunci bai zamo koma baya ba. Sultan din ya fara da bayyana sabanin da aka...
A kokarin da hukumomin tsaro suke na kawar da ayyukan ta'addanci a kasar nan, dakarun rundunar 'yan sandan jihar Neja sunyi nasarar kama wasu manyan masu laifi da suka hada masu garkuwa da mutane, barayin shanu, masu fyade, barayi
Rariya ta ruwaito Shugaban makarantar ne ya gayyaci Honorabul Aliyu don ganin ma kansa yadda suke gudanar da koya da koyarwa a makaranta, inda daga nan shima dan majalisar ya fada aji, inda aka hange shi yana biya ma daliban daras
Kanu yayi wannan jinjin ga Pantami ne a ranar Laraba 18 ga watan Afrilu a yayin wata ziyara da ya kai masa a babban ofishin NITDA dake garin Abuja, inda yace Pantami ya cancanci yabo sakamakon yadda ya sauya fasalin NITDA, ta zamo
Dayake ba’a nan gizon ke sakar ba, Alkalin Kotun ya kara umartar INEC ta mika ma Emeka sabuwar shaidar lashe zaben kujerar dan majalisar dokokin jiha mai wakiltar Ndokwa ta yamma, a matsayinsa na halastaccen dan takarar jam’iyyar
A yayin da kusan kowace shekara ake samun sauye-sauye, wani bincike da sanadin shafin yanar mujallar nan ta Forbes da ta gudanar a shekarar 2018, NAIJ.com ta kawo muku jerin attajiran mawakan duniya biyar tare da hotunan su.
Duk da uwar yunwa da ake tafkawa a sansanonin masu gudun hijira da yakin Boko Haram ko na makiyaya ya rutsa dasu, ashe ana jibge da shinkafa a suto-suto na hukumar NEMA, hukuma da aka kafa don kawo daukin gaggawa ga wadanda bala'i
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust, mun samu rahoton cewa gwamnatin tarayya tayi watsi da jita-jitar dake yaduwa a kafofin dandalan sada zumunta da cewar kungiyar 'yan shi'a ta Najeriya watau IMN na shirin kai hari garin Abuja.
Wani matashi, Roshan, dan shekara 17, ya ce an sace shi a bara an tilasta masa auren wata. Saidai daga bisani ya tsere ya bar matar tunda ba da son ransa ta aure shi ba. Wani mutum, Praveen Kumar, ya bayyana yadda aka sace shi a
Masu zafi
Samu kari