Latest
Wasu kungiyoyin arewa 20 wanda suka hada da kungiyoyin mata da na matasa a fadin yankin Arewa maso yamma sun dauki alkawarin siya wa tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Bafarawa fom din takarar zaben shugabancin kasa a
Hukumar Sojin Najeriya ta bayar da sanarwan kaddamar da wata sabuwar atisaye na musamman wanda zai murkushe yan ta'addan Boko Haram baki daya. A cewar shugaban bayar da horo da ayyuka na hukumar, David Ahmadu, za'a shafe watanni h
Shehin Malamin ya bayyana hakan ne a yayin wata ganawa da manema labarai a Jihar Bauchi inda yake jawabai dangane da bikin Maulidin Shehi Ibrahim Inyass da aka gudanar a babban birnin kasar nan na tarayya da kuma jihar Kaduna.
Mutane da yawa bazasu yarda ba Idan aka fada mishi irin barnar da tsutsotsin sukayi" "inji Alhaji Abdulwasi'u Andarai. Manomin yayi kira ga Gwamnatin jihar da su kawo taimakon gaggawa tun kafin rashin abinci ya tabbata a jihar
Sakatare Janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres, ya tabbatar da nada Bola Adesola na Najeriya cikin shuwagabannin majalissar dinkin duniya, a jawabin damajalissar ta fitar a kasar New York a ranar Juma’a.
Sakataren jam’iyyar PDP ya bayyana cewa kalaman da shugaba Buhari yayi game da matsan Najeriya ya raunata masu tinaninsu ga idon duniya data sansu da kwazo. Jam’iyyar PDP ta amince da cewa Najeriya bata gano muhimmancin matasa ba.
Shugaban hukumar ‘Yan Sanda Ibrahim Idris ya canza kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar ta Kwara Alhaji Lawan Ado cikin gaggawa, ya mayar dashi makarantar horar da ‘Yan Sanda dake jihar Kaduna. Hakan ya biyo bayan harin Offa.
Yan fashin da makami sun kashe a kalla mutane 20 a wani hari da sukakai a Kabaro da Danmani a karamar hukumar Maru dake jahar Zamfara kamar yadda muka samo daga jaridar Daily Trust. A satin daya gabata maharan sunkai hari mai kama
Hukumar Sojin Najeriya tayi bayani game da yanda ta darkaki wani kauye a jihar Binuwai sakamakon mutanen garin sun kashe wani jami’in Sojin. Sojin sun kona gidaje da kuma kayayyakin mutanen kauyen lokacin da suka shiga kauyen.
Masu zafi
Samu kari