Latest
Shugaban wannan cibiya Mallam Yunusa Zakari Ya'u, shine ya bayyana hakan a yayin da ya jagoranci tawagar mambobin cibiyarsa wajen ziyarar shugaban reshen hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta jihar Kano, Mallam Adamu Amshi.
Wata sabuwar bincike da masana kimiyyan lafiya suka gudanar ya bayyana cewa fiye cin kayan soye-soye da abincin gwamgwani suna kara tsananta ciwon amosanin gabbai da gabobi. Wannan binciken ya fito ne daga Jami'ar Kiyon lafiya na
Karamin mimistan noma Heineken Lokpobiri ne ya bayyana haka jim kadan da fitowa daga taron da ya gudana a dakin taron dake fadar shugaban kasa dake Abuja. Mr Lokpobiri ya ce, Nigeria na bukatar masana'antar sarrafa shinkafa sama
Shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, Najeriya da sauran kasashen duniya su na ci gaba da zuba idanu a yayin da romon dimokuradiyya da ya kamata su kwankwada ke ci gaba da zagwanyewa sakamakon rashin kulawar gwamnatin kasar nan.
A wata hirar da jaridar Times ta Amurka tayi da Yariman kasar Saudiyya, MBS, yace kasarsa tayi aiki tukuru a Afirka don ganin ta rage tasirin Iran a Nahiyar, inda tayi nasarar karya karfin kasar Iran a Afirka da kaso 95 cikin 100
Fahd Al-Rowky, mataimakin shugaban birnin Makkah, ya bayyana cewar kyautar filin na matsayin taya dan wasan murna ne. "Muna da filaye a wurare masu daraja. Duk inda ya zaba a nan ne zamu bashi filin koda kuwa daf da Harami ne kuma
Sanata mai wakiltan yankin Osun West, Sanata Nurudeen Ademola Adeleke, ya bayyana cewa ahlin gidansa baki daya suyi addu’a da azumin kwanaki 40 kafin su roki Allah akan kudirinsa na takarar gwamna a jihar ta Osun.
Hukumar zabe mai zaman kanta na kasa wato (INEC) tace zata sanya ido akan kudin da jam'iyoyi da yan takara ke rzasu kashe a kan harkar yakin neman zabe na shekara ta 2019. Kwamishinan kula da harkokin zabe da jam'iyu na hukumar, A
An gurfanar da wsu samari su 5 da suka haura shagon wani mai kanti gaban kotun mai shari’a Magistrate O. Sule-Amzat dake garin Lagos yau Laraba. Samarin dai sun haura ne ta saman rufin shagon kuma su kayi awon gaba da kayan da dar
Masu zafi
Samu kari