Latest
Ma’aikatar muhalli ta yi hasashen ambaliya a jihohi bakwai da garuruwa 25, inda NEMA ta umurci mazauna bakin kogin Neja da su gaggauta barin yankunansu.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Abia, Ude Chukwu ya gabbatar da shiga jam'iyyar LP mai mulkin jihar a hukumance, ya yaba da salon mulkin gwamna Alex Otti.
A labarin nan, za a ji yadda bayanai dinka fara fito wa bayan gwamnonin adawa na PDP sun zauna domin tattauna makomar jam'iyyarsu gabanin zaben 2027 da ke tafe.
Shugaban tsagin NNPP, Agbo Major ya ce Rabiu Kwankwaso da magoya bayansa sun bar jam'iyyar tun bayan rushewar haɗin gwiwa a 2022 inda ya ba su tare da su.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Malamai ta jihar Taraba ta bayyana cewa ba za ta zuba idanu ba al'ummar Musulmi su ci gaba da taɓara da sunan biki.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi magana kan takarar shugaban kasa a zaben da ke tafe.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su.
An fara fafutukar neman kujerar sarkin Ijebu da ke jihar Ogun bayan rasuwar Mai Martaba Oba Sikiru, kawo yanzu mutane 17 sun nuna sha'awar hawa karagar mulki.
Gwamnatin jihar Katsina ta bukaci mutanen jihar da su fito domin yin rajistar katin zabe. Ta nuna cewa hakan na da muhimmanci don tunkarar zaben 2027.
Masu zafi
Samu kari