Latest
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da yunkurin yin lalata da ita. 'Yar majalisar ta ce tana da hujjoji.
Shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Izala ya Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ja hankalin musulmi su tuna da dailin wajabta masu azumin Ramadan.
Yayin da take kokarin inganta ilimi a shiyyar Bauchi ta Kudu, Gidauniyar Ibrahim Ali Usman ta raba fom na JAMB guda 300 ga dalibai da aka zaba daga yankin.
Rundunar tsaron Najeriya ta kashe 'yan ta'adda 217, ta kama 574 tare da ceto mutane 320 a watan Fabrairu. 'Yan ta'adda 152 ne suka mika wuya ga sojojin Najeriya.
Gwamnatin jihar Kaduna ta gargadi tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i a kan ya daina tsoma masu baki a cikin a yanayin gudanar da mulkin gwamna Uba Sani.
An yi taro na musamman domin rage farashin kayan abinci a jihar Kano. Mutane sun samu saukin farashi da kusan kashi 10% zuwa 15% bayan karya farashin.
Kungiyar ASUU reshen Jami’ar Sokoto ta fara yajin aiki na dindindin saboda rashin biyan albashi da alawus, tana zargin gwamnati da nuna halin ko-in-kula.
'Yan kasuwa dake cinikayya a kasuwanni da dama a Kano sun shaida wa Legit cewa akwai alamun saukin farashin kaya da ake samu a yanzu daga Allah ne kawai.
Kungiyoyi sun yi barazanar fara zanga zanga yayin da gwamnati ke shirin kara kudin wutar lantarki a Najeriya. Sun ce karin kudin zai jawo tsadar kayayyaki.
Masu zafi
Samu kari