Latest
Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Benue da ke Arewacin Najeriya, Hon. Aondona Dajoh, ya ajiye mukaminsa a ranar Lahadi 24 ga watan Agustan 2025 da muke da ciki.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari. Ya ce marigayin bai yi abin da ya dace ba.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana jimami kan rasuwar babban malamin Musulunci, Sheikh Umar Bojude, babban limamin masallacin AG Dalibi a jihar Gombe.
Kungiyar Malaman Musulmi na Yarbawa ta gargadi Sheikh Habeeb Adam Al-Ilory na Markaz Agege kan kalaman da ake zargin sun saba wa Sahabban Annabi SAW.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun samu nasarar hallaka wasu masu garkuwa da mutane. 'Yan sandan sun kashe su ne bayan an gwabza artabu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauko yaran manyan mutane a kasar nan, ya ba su mukamai a wurare daban-daban a gwamnatinsa, ciki har da yayan Ganduje.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ajiya da gyaran gidan hali ta jihar Kano ta yi magana a kan barin fursunoni su ci gaba da kada kuri'a a lokutan zabe a Najeriya.
Gwamnatin jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Dikko Uamru Radda, ta sayo sababbin motocin yaki domin fuskantar matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Yar takarar shugaban ƙasa, Ada Kate Uchegbu, ta ce Najeriya na buƙatar mace shugaba don kawo sabon salo da ci gaban ƙasa inda ta dauki alkawura da dama.
Masu zafi
Samu kari