Latest
Sai dai wani daga cikin shuwagabannin yan shi’an, Ibrahim El-Tafseer ya karyata maganan da kwamishinan Yansandan yayi, inda yace “Ba halin bane kwace makaman jami’an tsaro, maganan da kwamishinan Yansandan yayi ba gaskiya bane.
Wata gobara da ta tashi da tsakar dare a makarantar kwana da Sakandiren 'yan mata ta Government Secondary School (GSS) Kuje, dake garin Abuja ta ja wa dalibai da dama asara ta dumbin dukiya. Wata dalibar makarantar da ta zanta da
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba a daida lokacin da birkin motar ya tsinke bayan direban motar ya nemeta ya rasa, daga nan sai yayi kan wasu motoci guda uku dake ajiye d
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, wata gidauniya a kasar nan ta bayyana mafi cancantar jagoranci cikin dukkanin manema takarar kujerar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar adawa ta PDP.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Tanko Al-Makura, ya bayyana cewa ya na binciken Sanata Abdullahi Adamu ne, saboda sai yanzu ake ta gano wadansu harkalla da asarkalar kudade da ya yi a lokacin da ya ke a matsayin gwamnan jihar.
A daren ranar Alhamis, 20 ga watan Satumba an ambaci sunan tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, a matsayin shugaban kwamitin mutane 10 da zasu tantance yan takarar kujeran shugaban kasa 13 na jam’iyyar PDP.
A sanarwar da ya fitar ta bakin mai magana da yawunsa, Malam Olawale Rasheed a yau Juma'a, dan takarar gwamnan na PDP ya ce yana nan daram bai janye ba kuma za'a fafata da shi a zaben da za'a gudanar gobe Asabar. Sanarwan ta ce, "
Fadar shugaban kasa ta roki magoya bayan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da su yi watsai da lamarin Bukola Saraki, shugaban majalisar dattawa cewa kada su tanka wa masa kan babatu da suka da yake ta yi wa wannan gwamnati.
Mun gano cewa ana shirin da Ambode su kayi domin yi wa siyasar Tinubu lahani. Akwai masu neman bizne siyasar Tinubu a Gwamnatin Ambode. Wannan ne sanadiyyar rigimar Gwamnan Jihar da kuma tsohon Mai gidan sa Tinubu.
Masu zafi
Samu kari