Latest
Mun gano cewa ana shirin da Ambode su kayi domin yi wa siyasar Tinubu lahani. Akwai masu neman bizne siyasar Tinubu a Gwamnatin Ambode. Wannan ne sanadiyyar rigimar Gwamnan Jihar da kuma tsohon Mai gidan sa Tinubu.
Kun ji cewa Shia sun shirya zanga-zanga jiya. Yanzu dai Jami’an tsaro sun damke wasu ‘Yan Shi’an a Garin Zaria saboda tattakin Ashura da su kayi. Kwanaki ne ma aka cika kwana 1000 da Gwamnatin Najeriya ta cafke Zakzaky.
A ranar Alhamis, fadar shugaban kasa ta roki magoya bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari da su yi kunnen uwar shegu ga kausasan kalaman batanci da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki ya yi akan Buhari...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban Yansandan Harford, Jeff Gahler ya bayyana cewa budurwa tana aikin wucin gadi ne da kamfanin rarraba magunan agajin gagagwa dake Aberdeen Mary Land, sai dai yace har yanzu basu tabbatar da manuf
Wani shaidan gani da ido mai tuka Keke Napep, Ibrahim Ahmad ya tabbatar da cewa a gabansa motar ta take Matar; “A lokacin da direban ke kokarin rike motar, akwai wata mata mai ciki dake dauke da karamin yaro a hannunta.
Za ku ji cewa Sanatan Anambra Stella Oduah ta sake sauye-sheka bayan ta lura kujerar ta na rawa. Prince Chinedu Emeka ya yanki fam a Jam’iyyar APGA domin karawa da Sanatar don haka tayi wa kan-ta karatun ta - natsu.
Salihu Takai ba zai janye takarar Gwamna a Jihar Kano ba kamar yadda mu ka ji. Yanzu haka dai Salihu Takai zai tafi Kaduna inda za a tantance sa a matsayin ‘Dan takarar Gwamna a maimakon Sanatan da ake so ya nema.
A yayin da a ranar Alhamis din da ta gabata ne jam'iyyar APC ta tantance manema takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan a shelkwatar dake garin Abuja, NAIJ.com ta kawo muku jerin goma dake neman tazarce na kujerun.
A yau, Alhamis ne Ciyaman din jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya kafa wata kwamitin mai dauke da jiga-jigan jam'iyya wanda za su tatance 'yan takarar jam'iyyar a matsayin tarayya. A halin yanzu akwai 'yan takarar
Masu zafi
Samu kari