Latest
Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi, ta yiwa shugaban majalisar wakilai Dogara wankin babban bargo dangane da yadda ya yi amfani da ita tamkar wani tsani domin cimma burikansa da ta misalta lamarin a matsayin cin moriyar Ganga.
A lokacin da zaben 2019 ke matsowa, matasan Najeriya karkashin inuwar kungiyar cigaban matasa wato Youth Progressive Association for Peace and Development, YPAD, a ranar talata ta nuna goyon bayan ta domin zarcewar mulkin shugaban
Da alamun rikici ya barke cikin gidan Kwankwasiyya yayinda wasu sun balle daga cikin kungiyar bisa ga zabin da shugabansu Kwankwaso yayi na surukansa. Jaridar Daily Nigerian ta bayyana cewa wata majiya na kusa da Farfesa Abubakar.
An kasa cimma dadidaito tsakanin kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da gwamnatin tarayya a kan fara yajin aiki gobe, Alhamis. Tun a kwanakin baya ne kungiyar NLC ta bawa gwamnatin tarayya wa'adin wa'adin kwanaki 14 (mako biyu) a kan
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, ya dauki takardan takaran kujeran gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP domin kalubalantan surukin shugabansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Tazarcen Gwamnan Adamawa yana lilo a Jam’iyyar APC mai mulki bayan da Uwar Jam’iyyar ta soke shugabancin Jihar. Mataimakin Shugaban APC na kasa ya bayyana wannan a wani taro da aka yi a cikin Garin Yola a Jihar.
Mun samu labari cewa Mataimakin Shugaba kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya shiga taron FEC da aka saba kowane mako tare da Ministocin Gwamnatin Tarayya a fadar Shugaban kasa na Aso Villa yayin da wasu Ministocin su ka bar kasar.
Uwargidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha da ‘yar sa Halima sun karfafawa shugaban kasar gwiwa bayan ya kamala jawabinsa a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 wanda aka gudanar a birnin New York a ranar Talata.
Daga cikin wadanda ke cikin motar akwai Kenneth Adam, Ali Jafaru, Abdulkadir Shaka da Aliyu Audu, mazauna garin Masaka na jahar Nasarawa da rukunin Gunduwawa na jahar Kano, kamar yadda kaakain Yansanda SP Magaji Majia ya tabbatar.
Masu zafi
Samu kari