Latest
Ministan harkokin Niger Delta, Usani Usani a jiya Talata, 25 ga watan Satumba ya tashi don kare Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, inda ya bayyana cewa shekaru uku da yayi a kan kujerar mulki a matsayin shugaban kasa yafi na PDP.
A yayin da babban zaben shekarara 2019 ke cigaba da karatowa, yan siyasa na ta sake sake tare da kulle kulle domin ganin dabarunsu sun kaisu ga gaci, da kuma ganin sun ribaci alakarsu da masu kada kuri’a, iyayen jam’iyya da kuma m
Kungiyar wasu mata masu neman a shiga das u harkoki shugabanci a jihar Kano sun gudanar da gagarumin gangami. Sun ce maza na yi masu wayo ta hanyar amfani da addini da al`ada da kuma wasu dabaru wajen hana mata rawar gaban hantsi.
A sakamakon binciken cibiyar da jaridar Bloomberg ta wallafa, Teneo ta bayyana cewar amma idan jam'iyyar APC ta hada kan 'ya'yanta tare da dinke barakar dake cikinta, to zasu kai ga nasara. "Sakamakon zaben Osun ba kankanuwar illa
Jarumar nan ta masana’antar Kannywood wadda ta shahara wajen fitowa a matsayin uwa a fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood da dama watau Hadizan Saima ta bayyana dalilin ta da ya sa ya zuwa yanzu bata marmarin sake yin aure kw
Sai dai Aisha ta bayyana rashin jin dadinta bisa yadda babban dogarin nata, mai mukamin Safuritanda na ‘yan sanda, ke amfani da mukaminsa da kuma kusancinta da shi wajen zambatar mutane, musamman ‘yan siyasa da jami’an gwamnati.
Kwamitin masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC ta hana kwamitin jihar Adamawa halartan zaben fidda gwani na gwamna a matsayin wakilan wanda za a gudanar a jihar. Hakan ya biyo bayan yunkurin su na son yiwa wani dan takara alfarma.
Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, wata matashiyar uwargida mai shekaru 20 a duniya, Zulac Kabiru, ta amsa laifinta na sheke jaririyar kishiyar ta har lahiya 'yar watanni takwas da haihuwa, Rukaiya Kabiru.
Ita ma wata shugaban kungiyar rajin kare hakkokin kananan yara da mata daga kasar Ghana, Uwargida Obaapa Awindor ta tabbatar da cewa matsalar safarar mutane ba farau bane a Najeriya, kuma be kebanta da kasar kadai ba.
Masu zafi
Samu kari