Latest
Duk da magani da kuma bayani akan kokarin kiyaye yawan kwalestarol a cikin jini, Idan ya taru yakan toshe jijiyoyin jini, wanda hakan kan toshe hanyoyin jini. Idan jijiyoyin zuciya kuwa basu samu isasshen jini ba, matsala takan fa
A yayin da hukumar kula da lafiya da tsaron manyan hanyoyi ta FRSC ke ci gaba da tantance manema aikinta a fadin kasar nan, mun samu cewa wasu daga cikin manema aikin sun bayyana wata muhimmiyar buƙata ga gwamnatin tarayya.
Gwamnan ya bayyana cewar duk dan takarar shugaban kasar dake adawa da gudanar da taron gangamin jam’iyyar PDP a Fatakwal dan bakincikin cigaban tattalin arzikin jihar Ribas ne kuma ba zai taba goya masa baya ba. Wike na wadannan
Wani ma'aikacin gwamnati da ke jihar Katsina, Abdurahman Ibrahim ya jefa dibo ruwa dafa kansa bayan ya aikata laifin zina da wata matan aure, Hauwa'u Dikko a gidan mijinta da ke Turaruka Quarters da kuma Batsari duka a Katsina.
Abraham Olujonwo Obasanjo, dan tsohon shugaban kasar Nigeria, Olusegun Obasanjo ya rubutawa shugaban kasa Muhammadu Buhari wasikar bashi tabbacin goyon bayansa a yakin zaben tazarcensa a zaben 2019. A cikin wasikar da ya aikawa...
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta jihar Sakkwato ta cafke wasu miyagun 'yan ta'adda 15 da suka shahara da garkuwa da mutane, satar dabbobi da kuma fashi da makami.
Idan baku manta ba, Yuguda na cikin tsofin gwamnonin PDP da hukumar yaki da cin hanci da yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ke sansana domin ko a 'yan kwanakin nan saida hukumar ta garkame wani gidansa. Mohammed Abubakar, gwam
Jam’iyyar PDP a jawabin da tayi wanda ya zo hannun mu ta bakin Jaridar Premium Times ta yi kaca-kaca da Uwargidar Shugaba Muhammadu Buhari. PDP tace idan gaskiya ne ana yaki da sata ayi ram da Matar Shugaban kasa.
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, binciken kwararrun masana na kiwon lafiya ya bankado wata sabuwar hanyar amfani da dafi na kudan zuma wajen warkar da miyagun ƙwayoyin cututtuka masu karya garkuwar jiki.
Masu zafi
Samu kari