Latest
Mista Adamu Garba, mataimakin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya a jihar Gombe, yayi gargadin cewa duk gwamnoni dake adawa da batun kara albashin ma’aikata za su fadi zabe karo na biyu. Garba yayi gargadin ne a wata hira da NAN
An gano dandazon jama’a na tafiya a kafa a hanyar Ipaja Road a Lagas a ranar Alhamis, 27 ga watan Satumba bayan kaddamar da yajin aikin gama gari da kungiyoyin kwadago suka sanar kan lamarin karin albashin ma’aikata.
Tun misalin karfe takwas na safiyar yau Alhamis, 27 ga watan Satumba 2018, jami'an hukumar gudanar da zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC sun isa wurare bakwai da za'a karasa zaben jihar Osun. Jami'an hukumar yan sanda da saura
Mun samu labari daga Jaridun kasar waje cewa an maidawa juna kalamai tsakanin Shugaban kasar Amurka watau Donald Donald Trump da Takwaran sa Shugaba Hassan Rouhani na kasar Iran a taron Majalisar dinkin Duniya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya a karkashin shugabancin Muhammadu Buhari ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryen ta na bude katafariyar matatar danyen mai a cikin satin farko na watan Nuwamna mai zuwa. Matatar man dai kamar yadda muka
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma na gaba gaba a yan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abukar ya sha alwashin cewa idan har ya zama shugaban kasa, zai gina babban filin sauka da tashin jirage na kasa d
Za kuj ji cewa wani Likita da ake ji da shi a Kasar Ingila watau Dr. Abdullahi Shehu ya samu karramawa da yabon girma daga wajen Sarauniyar Ingila saboda kokarin da ya yi wa Coventary da kuma Kasar Birtaniya gaba daya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa da babban sakataren majalisar dinkin duniya UN, Mr Antonio Guterres, don tattaunawa kan wasu muhimman abubuwa da suka shafi tsaro da kuma karfafa dangantakar da take tsakanin kasar
Ana cikin haka ne sai wani yace shi ya dauki nauyin samar da buhun gero don a samu wadanda zasu kirga don tabbatar da gaskiyar adadin gero dake cikin buhu, sai a gwadashi da yawan yan Najeriya d alkalumma suka ce an kai miliyan 18
Masu zafi
Samu kari