Latest
Mun samu cewa wani babban kwamanda na kungiyar ta'adda ta Boko Haram, ya yi gamo da ajali a hannun mabiyansa yayin da suka bankado wani sirrinsa na shirye-shirye da yunkurin mika wuya tare da ajiye makamansa na Yaki.
A yau, Asabar ne jam'iyyar PDP reshen jihar Legas ta sanar da cewa jam'iyyar ta zabi Adegbola Dominic domin maye gurbin tsohon Ciyaman din jam'iyyar, Moshood Salvador wanda ya sauya sheka zuwa PDP. Sanarawan da fito ne daga bakin,
Jami'an 'yan sandan Najeriya shiyyar jihar Ogun dake a yankin Kudu maso yammacin Najeriya sun samu nasarar cafke wani mutum da ake zargin kasurgumin barawo ne da kan sanya kayan sojoji tare da kwacewa jama'a kudaden su a Karamar h
Shugaban hafsoshin sojojin saman Najeriya, Air Marshal Sadiq Abubakar ya bayyana cewa rundunar sa tuni ta kafa wani kwamitin kwararru da zai gano musabbabin da ya jaza hatsari da jiragen rundunar biyu suka yi a garin Abuja, ranar
Tsohuwar minister harkokin mata, Sanata Aisha Jumma Alhassan, ta sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress, APC, zuwa jam’iyyar United Democratic Party, UDP. Sanata Jummai wacce akafi sani da Mama Taraba ta yi murabus.
Gwamnatin jihar Kano tare da kamfanin Bovine Masters na Egypt, sun kammala shirye shiryen samar da kamfanin samar da nama na miliyoyin daloli a jihar. Ana sa ran kashi na farkon aikin zai lashe dala miliyan 12, wanda zai kunshi...
Gwamnan jihar Ebonyi, Mr. David Umahi, ya ce sam ba sai ya ci fuskar shugaban kasa Muhammadu Buhari ko zaginsa ba kafin ya nunawa duniya cewa shi mamban jam'iyyar adawa ce ta PDP. Umahi ya bayyana hakan a wani taron...
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya bayyana yanda jam'iyyar ta ke zargin ministan harkokin mata, Hajiya Jumai Alhassan, da cin amanar jam'iyyar ta bayan fage, misalta da yar jam'iyyar APC da rana kuma yar PDP da
Wani abin mamaki game da Gboyega Oyetola shine bai taba takarar zabe a baya ba duk da ya dade ana damawa da shi a harkokin siyasa. An kuma ce shine ke juya akalar mulkin gwamna mai barin gado Rauf Aregbesola tunda shine shugaban m
Masu zafi
Samu kari