Latest
Kakakin rundunar yan sandan ta jihar Kano, Sufuritenda Magaji Musa Majiya ya bayyana cewa sun sami kwararan hujjojin gurfanar da malamin a gaban kuliya, kuma iyayen yarinyar sun yi tsayuwar daka a kan a bi masu hakki.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta dakatar da wasu masu rike da sarautun gargajiya guda hudu a jihar da ake zargi da hannu wajen hadin baki da 'yan bindiga da ke kashe-kashe a jihar. Kwamishinan Kananan hukumomi da harkokin sarauta, Alhaj
A wata sanarwa da ta fito daga bakin mai magana da yawun ministan harkokin kasashen waje, Sarah Sanda, Mr Bala ya karbi takardun kama aikinsa daga ministan harkokin kasa waje Geoffrey Onyeama. Kafin yi masa wannan nadin, Mr Bala y
Fatima Gumsu, diyar tsohon shugaban kasar Najeriya a mulkin soji, Janar Sani Abacha, ta bayyana cewar ba ita ce ta zabi Abacha ya zama mahaifinta ba. Gumsu ta yi wannan kalami ne bayan shan suka a kan yadda mahaifinta ya yi kwashi
Shugaba Muhammadu Buhari ya fasa tafiya jihar Edo ranan Talata inda yayi niyyar halartan taron babban hafsan hukumar sojin kasa da aka shirya a birnin Benin. Saboda haka, an mayar da taron jihar Borno. Hadimin shugaban kasa kan sa
Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewar ta kama wasu gungun matasa dake sana'ar karuwanci da manyan mutane a birnin Kano. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Kano, DSP Magaji Musa Majiya, ya ce matasan da su ka kama su ne
A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’an yan sandan Najeriya albashi. Shugaba hukumar Cif Richard Onwuka Egbule, ya rattaba hannu kan wannan wasika bayan samun umurni daga ofishin hukumar.
A yau, Litinin, ne dakarun sojin Najeriya su ka yi nasarar tarwatsa wata 'yar kunar bakin wake dake dauke da jigidar bama-bamai a jikinta. Sojojin sun yi nasarar tarwatsa yarinyar ne yayin a garin Gulak a hanyarta ta zuwa kauyen
Bayan kasancewar ta abinci maras maiko, ayaba na taimakon aiyukan halittun jikin mutum da su ka hada da; cire kitse maras amfani daga jikin mutum, tana inganta aikin kwakwalwa ta hanyar kara ma ta karfi, sannan tana saka jiki sama
Masu zafi
Samu kari