Latest
A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’an yan sandan Najeriya albashi. Shugaba hukumar Cif Richard Onwuka Egbule, ya rattaba hannu kan wannan wasika bayan samun umurni daga ofishin hukumar.
A yau, Litinin, ne dakarun sojin Najeriya su ka yi nasarar tarwatsa wata 'yar kunar bakin wake dake dauke da jigidar bama-bamai a jikinta. Sojojin sun yi nasarar tarwatsa yarinyar ne yayin a garin Gulak a hanyarta ta zuwa kauyen
Bayan kasancewar ta abinci maras maiko, ayaba na taimakon aiyukan halittun jikin mutum da su ka hada da; cire kitse maras amfani daga jikin mutum, tana inganta aikin kwakwalwa ta hanyar kara ma ta karfi, sannan tana saka jiki sama
Daruruwan jama'a, yan uwa da abokan arziki sun halarci sallar jana'izar tsohon gwamnan yankin Arewa maso tsakiyan Najeriya kum dattijon jihar Borno, Janar Abba Kyari bayan Sallar Azahar a yau Litinin, 26 ga watan Nuwamba, 2018.
Kaakakin rundunar Yansandan yankin, Kanal Thembeka Mbele ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace “da misalin kerfe 11 na safe ne mutumin ya bude wuta yayin da Alkalin kotun ya bada hutun shan iska na yan mintoci, nan take ya kas
Da yake karanto hukuncin daya dace da wannan matashi mara Imani, Alkali Daniel yace: “Duba da binciken da kotu tayi game da abubuwan da aka bayyana mata dangane da zarginsa kisan mahaifiyarsa Saratu Banchir da Godwin yayi,
Majiyar Legit.com ta ruwaito hukumar NPA tace tana sa ran jiragen zasu fara isowa Najeriya ne daga ranar Litinin 26 ga watan Nuwamba zuwa 30 ga watan Nuwamba, muma suna dauke ne da tataccen man fetir da kayan abinci.
Kwamitin sasanci da kawo zaman lafiya wanda uwar jam’iyyar All Progressive Congress, (APC)ta kafa a yankin arewa maso gabas karkashin jagorancin Gwamnan jihar Nasarawa, Alhaji Tanko Alhamakura ta fara aikin da aka sanya ta.
Tsohon shugaban kasar Zimbabwe Mugabe, mai shekara 94 baya iya tafiya saboda halin rashin lafiya, shugaban kasa Emmerson Mnangagwa ya bayyana. Ya kara da cewa, Mista Mugabe na a kasar Singapore inda yake jinyar wani rashin lafiya.
Masu zafi
Samu kari