Latest

Girgizar kasa ta jikkata mutane 700 a kasar Iran
Girgizar kasa ta jikkata mutane 700 a kasar Iran
Labarai
daga  Aisha Musa

Rahotanni da ku zuwa mana sun nuna cewa akalla sama da mutane 700 ne suka jikkatta sanadiyar wata girgizar kasa mai karfin maki 6.3 da ta faru a kudancin kasar Iran a ranar Lahadi, kamar yadda kafar yada labaran kasar ta bayyana.

Shugaba Buhari yayi sabon nadi mai muhimmanci
Shugaba Buhari yayi sabon nadi mai muhimmanci
Labarai
daga  Aisha Musa

ugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada Ambasada Kabiru Bala a matsayin sabon babban kwamishinan Najeriya a jumhuriyar Afrika ta Kudu. Bala ya karbi wasikun shaidar nadin ne daga hannun ministan harkokin waje, Geoffrey Onyeama.