Latest
Rundunar sojin hukumar Operation Lafiya Dole ta samu nasara kan wasu yan tada kayar bayan Boko Haram a ranan Lahadi, 16 ga watan Disamba, 2018 a kauyen Maibukarti, hanyar Maiduguri- Damboa a jihar Borno, arewa maso gabashin Najeri
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga sun kai hari inda suka kashe mutane 14 sannan sun raunata wasu 17 a daren ranar Lahadi, 16 ga watan Disamba a kauyen Unguwan Paa-Gwandara da ke karamar hukumar Jema’a na jihar Kaduna.
Fadar shugaban kasa ta ce tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ne dalilin da yasa shugaba Muhammadu Buhari ya samu jinkiri wajen nada ministocinsa. An rantsar da Buhari ne a ranar 29 ga watan Mayun 2015 amma ya zabi 'yan fadars
1- Da farko: Ka latsa alamar ' + ' da ke a farkon shafin manhajar Opera. 2- Zai baka damar sanya URL, sai ka sanya namu kamar haka; Legit.ng 3- Ka latsa ' Enter ' don tabbatar da wannan bukata Shi kenan! Har ka sanya mu a tsarin s
Balaraba Ibrahim Stegert, wata tsohuwar hadimar Rabiu Musa Kwankwaso ta bar jam’iyyar PDP a ranar Lahadi, 16 ga watan Disamba. Yayinda ake gwagwarmayar siyasa a jihar Kano, Balaraba, babbar hadimar Kwankwaso ta koma jam'iyyar APC.
Shugaban kungiyar matasan arewa yace ya zama wajibi a gare su a matsayin su na shugabannin matasa a arewa, su nuna damuwa da bakin cikin su akan abinda ya kira zaben tumun dare da suka yi kuma suka sa mabiyansu su kayi a 2015.
Mun samu labari cewa jirgin yakin neman zaben Atiku zai shiga Arewa maso Gabas a gobe Talata. Bayan nan kuma mun ji labari cewa wasu kusoshi a PDP sun gayyato wani tsohon Shugaban babban bankin Amurka domin taya su kamfe.
A ranar yau 17 ga watan Disamba ne yayi daidai da zagayowar ranar haihuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya cika shekaru 76 a duniya. Tuni a dai manyan ‘yan Najeriya suka fara taya shugaban kasar murnar, tare da addua.
Kun san cewa kwanan nan ne aka bizne Sojojin da aka kashe a Garin Metele. Atiku yayi kaca-kaca da Shugaban kasa Buhari da Osinbajo na kin halartar jana’izar. Atiku yace wannan abu da Shugabannin su kayi sam bai dace ba.
Masu zafi
Samu kari