Yanzu Yanzu: Bukola Saraki ya amince da sunayen mutum 12 a hukumar majalisar dokoki (kalli jerin sunayen)

Yanzu Yanzu: Bukola Saraki ya amince da sunayen mutum 12 a hukumar majalisar dokoki (kalli jerin sunayen)

Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, a ranar Litinin, 17 ga watan Disamba ya amince da sunayen mutum 12 a hkumar masajlisar sokokin kasar (NASC).

Sunayen wadanda aka nada sune:

1. Senator Joy Emordi (Anambra) a matsayin shugaba

2. Nuhu Musa (Jigawa),

3. Hon. Bilyaminu Yusuf Shinkafi (Kebbi),

4. Barr. Femi Agge (Edo),

5. Uthman Olakunle Taofeek (Lagos),

6. Prince Adenekan Olateru-Olagbegi (Ondo),

7. Abdulazeez Sheikh Usman (Kwara),

8. Awalu Aliyu Ohindese (Kogi),

9. Henry Odey Adagba (Ebonyi),

10.Dr. Rufus Omeire (Imo),

11. Hon. Bilyamini Bunbot (Bauchi),

12. Ahmed Ashemi (Borno).

KU KARANTA KUMA: 2019: Kakakin Atiku ya fada ma Buhari cewar kada yayi kamfen da jirgin shugaban kasa

Majalisar dattawan ta bayyana cewa kamar yadda yake a sashi na 3 da 4 na dokar hukumar majalisar dokokin kasa, na 2000, za’a gabatar da shugaban ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin nadin.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma Legit.ng Hausa

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel