Latest
Jam’ iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe mazabu biyar a Minchika da karamar hukumar Mubi ta arewa da ke jihar Adamawa, yayinda hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta kamala zaben gwamna da aka sake a jihar a yau, Alhamis
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewar a ranar 21 ga watan Nuwamba ne, Saya ya aikata laifin zina da matar auren bayan ya yaudare ta domin ya aikata hakan da ita duk da ya san ta na da aure, laifin da rundunar 'yan sanda ta ce ya
Zababun 'yan majalisar dokokin jihar Sokoto 16 na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun ki hallartar taron karbar takardan shaidan lashe zabe da INEC ta shirya a jihar. A wurin taron, Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta
Hukumar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani saurayi dan shekara 22, mai suna Gambo Sa'idu, wanda ke zaune a kauyen Badakoshi, a karamar hukumar Gwaram, da ke jihar Jigawa, da laifin sarewa dan uwanshi kai, yayinda su ke...
Kungiyar SIVWOC ta kai karar ‘Yan takarar Bauchi gaban Buhari inda ta fada masa cewa akwai ‘Yan Majalisan da ke amfani da takardun karya a APC. Kungiyar ta aika takarda ta musamman ga shugaban kasar ne ta bakin Safiya Abdullahi.
Wani sabon bincike da aka gudanar ya bayyana yadda al'ummar Najeriya masu amfani da wayoyin salula suka kashe Naira biliyan 767.23 wajen sayan katin waya a tsakanin watan Nuwamban 2018 zuwa Janairun 2019.
A yau Alhamis 28 ga watan Maris za a gabatar da zaben gwamnoni a jihar Adamawa karo na biyu. Inda aka wakilta wani mataimakin shugaban hukumar 'yan sanda na kasa akan ya sanya ido akan zaben. Zaben wanda za a gabatar da shi...
Ministan harkar wutan lantarki da ayyuka da kuma gidajen kasar nan yace an daina dauke wuta a wasu wurare a dalilin kokarin gwamnatin shugaban kasa Buhari. Fashola yace zai yi wa ‘Yan Najeriya cikakken bayani nan gaba.
Fatimah Ganduje-Ajimobi, diyar gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ta mayar da martani ga wadanda ta ce suna ba ta wa mahaifinta suna. Fatima Ganduje ta zargi wasu masoya tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankw
Masu zafi
Samu kari