Latest
Jama’a a jahar Georgia ta kasar Amurka sun yi rububin wasu makudan kudade da suka kai naira miliyan 62 da suka fado daga cikin wata motar banki yayin da take tafiya a kan titi
Wata mata a kasar Jamus ta yi yunkurin sayar mota daga wani dilalin motocci a birnin southwestern da ke Kaiserslautern a ranar Juma'a da ta gabata da jabun kudi da ta buga a gidanta. Matar da dauki damin kudaden €15,000 kimanin na
Babban malamin nan na kasar Saudiyya, Sheikh Abdul Rahman Al Sudais, ya bukaci mahajjata da su kiyayi ayyukan da ka iya siyasantar da aikin Hajjin.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ba Ladan Salihu, tsohon Shugaban gidan radiyon tarayya wato FRCN, wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kora a shekarar 2016 mukamin kwamishina.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce gwamnatinsa za ta dauki dauyin shirya bikin Sharo na Fulani da aka fi sani da shadi a birnin Gusau da kuma sauran kananan hukumomin jihar yayin bikin sallah babba. Sanarwar ta mai taim
Kamar yadda jaridar BBC Hausa ta ruwaito, magajin garin Rajmund Frischko, ya yi alkawarin cewa duk ma'auratan da suka rabauta da haihuwar da namiji za su samu gagarumar kyauta da basu taba tsammani ba.
Ta kara da cewa daya daga cikin irin matan da yake lalata da su ta amsa da bakinta cewa ya kwanta da ita duk da ya san tana da miji. Amaka ta sanar da kotun cewa matar ta fadi hakan ne bayan ta samu lafiya. Kazalika, Amaka ta sana
An kama su ne yayin atisaye na hikima da jami'an rundunar tsaron farin kaya na jihar Edo suka shirya musamman saboda masu laifin. An kama Amos a Ubiaja da ke karamar hukumar Esan ta kudu, yayin daka kama Kelvin mai shekaru 18
A yayin da hadaya wato yanka dabba ta kasance wani rukuni cikin hukunce-hukunce na cikar ibadar aikin Hajji, wani al'amari ya taso a kanta tsakanin hukumar jin dadin Alhazai da maniyyatan jihar Kano.
Masu zafi
Samu kari