Latest
Jam’iyyar African Action Alliance (AAC) ta dakatar da shugabanta na kasa, Mista Omoyele Sowore daga jam’iyyar. Haka zalika lamarin ya shafi wasu jami’an jam’iyyar na kasa su 28.
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Minna na jahar Neja ta bada umarnin garkame wani mutumi dan shekara 40, Bisso Aminu da aka gurfanar dashi gabanta kan tuhumarsa da kashe mahaifinsa.
Ma’aikatan cikin gida na Najeriya na sanar da yan Najeriya, musamman matasa cewa ta fara karbar takardun duk masu sha’awar aiki a hukumar tsaro ta farin kaya watau Civil Defence, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Hukumar da ke kula da jin dadin Mahajjatan Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa maniyyatan kasar shida ne suka rasu a kasar Saudiyya.
Legit.ng ta ruwaito wannan mutumi da ba’a bayyana sunansa ba ya ciccibi mahaifiyarsa dattijuwa a wuyarsa, inda ya dinga zagayen Ka’aba dakin Allah da ita, ma’ana dai ya gudanar da dawafi dauke da mahaifiyarsa a wuyarsa.
Ta hanyar tafiye-tafiye mutum kan rage ma kansa damuwa da kuma tunanin abin duniya, musamman a lokutan hutu idan mutum ya samu sariri ba zuwa wurin aiki akwai wuraren da zai iya ziyara domin su debe masa kewa.
Wani tsohon mutumi mai shekaru 63 a duniya, mai suna Sakal Deb Tuddu dan kasar Indiya ya bayyana cewa ya shafe sama da shekara arba'in bai yi aski ba, sannan kuma bai wanke kansa ba. Wannan dalili ne yasa gashin nasa yayi tsawo...
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta kama wani mutumi mai tsananin karfi wanda ya kashe wata karuwa a lokacin da yake saduwa da ita a otel a jihar ta Delta. Mutumin da karuwar sun karbi hayar wani dakin otel a yankin Amukpe dake...
Wata Mata yar Najeriya kuma Musulma, Zulfat Suara nag aba da kafa tarihi a kasar Amurka, idan har ta lashe zaben maimaici da za’a gudanar a ranar 12 ga watan Satumba na majalisar dokokin jahar Tennessee.
Masu zafi
Samu kari