Latest
Wata mata mai suna Sumayya Jafar ta yi kokarin kashe kanta da kanta ta hanyar rataya ba don komai ba sai domin kawai mijinta ya bayyana mata shirinsa na kara aure, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Hukumar albarkatun man fetir na Najeriya, NNPC, ta bayyana aniyarta na sake komawa yankin tafkin Chadi domin cigaba da binciken arzikin danyen mai dake jibge a yankin, kamar yadda shugaban hukumar, Mele Kyari ya bayyana.
Kasar Amurka karkashin ofishin jakadancinta dake babban birnin tarayya Abuja ta karrama fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan na kungiyar Kannywood, Ali Nuhu. Kasar ta karrama fitaccen jarumin ne a wata sanarwa da ta fitar...
Jami'an hukumar 'yan sanda sun gurfanar da wasu mutane biyu, Osita Egbo da Joel Okafor a gaban Kotun Majistire ta jihar Legas da take zaune a unguwar Yaba, da laifin sace kudi kimanin naira miliyan biyu da digo bakwai daga cikin..
Gwamnatin jahar Yobe ta kaddamar da rabon kayan abinci ga dubunnan mabukata dake jahar da suka hada da tsofaffi wanda karfinsu ya kare, zawara da mazajensu suka rasu, da kuma kanann yara marayu da suka rasa iyayensu.
Amma daga baya sai hukumar RMAFC ta fahimci akwai bukatar yi wa manhajar garambawul, lamarin da yasa ta kafa wani kwamiti a shekarar 2013 domin ya yiwa tsohuwar manhajar rabon kudin garambawul. Kwamitin ya tuntubi masana da masu
Ambaliyar ruwa da ya faru sakamakon ruwan sama mai karfi ya yi sanadiyar rasuwar mutum daya tare da shafe gidaje fiye da 100 a kauyukan Dindima da Liman Katagum da ke karamar hukumar Bauchi. Kauyukan da ambaliyar ta faru duk galib
Bayan gudanar da bincike a kan raunin, kwararrun likitoci na kungiyar Barcelona sun ce Messi zai shafe akalla makonni biyu gabanin murmurewa. Messi ya samu raunin ne a yayin motsa jiki a ranar Litinin.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta dakatar da shugabanin ta na kananan hukumomi buyar da wasu mutane tara saboda yi wa jam'iyya zagon kasa. Sanarwar ta shugaban jam'iyyar na jihar, Mallam Haruna Saidu ya bayar ranar Talat
Masu zafi
Samu kari