Latest
Gwamnatin jahar Yobe ta kaddamar da rabon kayan abinci ga dubunnan mabukata dake jahar da suka hada da tsofaffi wanda karfinsu ya kare, zawara da mazajensu suka rasu, da kuma kanann yara marayu da suka rasa iyayensu.
Amma daga baya sai hukumar RMAFC ta fahimci akwai bukatar yi wa manhajar garambawul, lamarin da yasa ta kafa wani kwamiti a shekarar 2013 domin ya yiwa tsohuwar manhajar rabon kudin garambawul. Kwamitin ya tuntubi masana da masu
Ambaliyar ruwa da ya faru sakamakon ruwan sama mai karfi ya yi sanadiyar rasuwar mutum daya tare da shafe gidaje fiye da 100 a kauyukan Dindima da Liman Katagum da ke karamar hukumar Bauchi. Kauyukan da ambaliyar ta faru duk galib
Bayan gudanar da bincike a kan raunin, kwararrun likitoci na kungiyar Barcelona sun ce Messi zai shafe akalla makonni biyu gabanin murmurewa. Messi ya samu raunin ne a yayin motsa jiki a ranar Litinin.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta dakatar da shugabanin ta na kananan hukumomi buyar da wasu mutane tara saboda yi wa jam'iyya zagon kasa. Sanarwar ta shugaban jam'iyyar na jihar, Mallam Haruna Saidu ya bayar ranar Talat
Abun yana matukar bani mamaki a ce ma'aikaci dake mataki (grdae level) na 16 amma albashinsa bai kai N30,000 ba, ta yaya zai yi aikinsa yadda ya kamata da irin wannan kaskantaccen albashi," a cewar Yandoto. Ya bayyana cewa fara
Jami’ar kasa da kasa dake kasar Sudan, Sudan International University, ta kulla yarjejeniya da gwamnatin jahar Zamfara domin bude rassanta a garin Gusau, da zai kunshi tsangayar ilimin likitanci don samar da kwararrun likitoci.
Gwamnan jahar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bada umarnin biyan naira miliyan 100 a matsayin kudin giratuti ga yan fansho da suka yi ritaya daga aikin gwamnati a jahar Bauchi.
Gabannin bikin babban sallah, farashin wasu kayayyakin abinci ya karu daga tsakanin kaso biyar zuwa 10 a wasu kasuwanni da ke Lokoja, jihar Kogi.
Masu zafi
Samu kari