Latest
Hukumar kimiyya da fasaha ta Najeriya, NASENI, ta bayyana cewa kimanin matasa yan Najeriya 60 ne suka wuce zuwa kasar China a ranar Talata, 27 ga watan Agusta domin halartar horo a kan yadda ake hada na’urar rarraba wutar lantarki
Za ku ji abin da Pantami ya fada bayan zamansa Ministan sadarwar. Pantami ya ce idan mutum ya samu mukami bai bukatar barka domin mutanen da zai jagoranta ko shugabanta ko wakilta ya dace a taya murna.
Ga sunayen mutanen da Aisha ta kai kara kotun shari’a wadda ke zaune a shiyyar Magajin Gari a Kaduna, Maimuna Ahmed, Hauwa Shehu da Sa’adatu Abubakar.
Kungiyar matasan Ohanaeze Ndigbo ta babbatar ma yan Najeriya cewa ayyukan kungiyar masu fafutukar neman yan Biyafara wanda aka fi sani da IPOB zai zo karashe ne idan kasar ta tsayar da dan Igbo a matsayin shugaban kasa a 2023.
Gwamnatin Amurka ta sanar da cewa ta karawa 'yan Najeriya masu fita zuwa kasashenta kudin hatimin yardar shiga kasahentan, wato Visa.Sabon kudin hatimin zai fara ne daga kai 'yan Najeriyar da ta yarjewa...
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamnan jihar Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ta bayyana kudurinta na samar da gidaje guda dubu biyu a fadin jihar. A kokarin da gwamnan jihar yake yi na ganin ya bunkasa jihar ta Kano...
Labarai na zuwa cewa an kusa samun yarjejeniya tsakanin Barce da PSG a kan Neymar. PSG za ta karbi makudan kudi da manyan ‘yan wasan Barcelona a kan ‘dan wasan na Brazil mai shekaru 27.
Wata budurwa mai suna Najwat ta bayyana cewa za ta iya rayuwa ba tare da da namiji ya kusance ta ba. Najwat ta bayyana hakan a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na kafar sadarwa na Facebook, inda ta ce "Bai zama dole sai da...
Hukumar Kwastam ta yi babban kamu a makon nan. Ma’aikatan na NCS sun yi babban kamu a kan iyakoki da su ka hada da abinci, fetur, mai, shinkafa, takin gona da sauransu.
Masu zafi
Samu kari