Latest
Bisa la'akari da irin nasarar da sulhu da 'yan bidigar a jihar Katsina ke samu, gwamna Masari ya bayyana karfin gwuiwarsa a kan cewa tattaunawar da za a yi a Maradi zata kawo karshen duk wani kalubale da barzanar tsaro da jiharsa
Akwai yiwuwa da alamu Messi na iya barin Kungiyar Barcelona a karshen shekarar nan bayan Mai kulob din ya fito ya na cewa babu matsala don Messi ya tashi kafin karshen kwantiraginsa.
Mutum 570 sun tsure a sararin samaniya bayan jirgin aikin Hajj ya samu matsala wajen tashi. Tuni ma har an soma duba ainihin abin da ya faru inda ake zargin Matukin jirgin da laifi a Najeriya.
Rahotanni sun kawo cewa an kwaso rukunin karshe na Alhazan jihar Kaduna da suka shiga jerin wadanda suka yi aikin hajjin bana na 2019, a kasar Saudiyya. Mahajjatan sun dawo ne a yau Asabar, 7 ga watan Satumba.
Hukumar yan sandan jihar Kano ta bayyana yan daba 100 da aka damke kan laifuka daban-daban da suka aikata, Kwamishanan yan sandan jihar, Ahmed Iliyasu, ya laburta.
Jami’an yan sanda na Operation Puff Adder a jihar Imo sun kama wani limamin coci dan shekara 27 mai suna Mbonu Micheal kan haddasa batan wani mabiyin shi, Princewill Ezeji.
A ranar Juma'a ne Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin zababbun kwamishinoni 20 a jihar. A yayin rantsar da sabbin kwamishinonin zuwa majalisar zartarwa ta jihar, Gwamnan ya dora mu su alhakin wanko ma'aikatan
Mutanen garin Ukelle dake karamar hukumar Yala a cikin jihar Cross River, sun huce haushin su akan wani babban Fasto, bayan sun zarge shi da amfani da mutanen garin wajen yin tsaface-tsafacen shi na neman kudi...
Tsohon fitaccen dan wasan Kannywood kuma mawaki Adam A Zango ya bayyana cewa daga yanzu zai dinga sakin fina-finan sa ne a yanar gizo ma'ana YouTube domin masu kallo su je su kalla a ciki...
Masu zafi
Samu kari