Latest
Wani matashi mai shekara 21 mai suna Usman Abubakar, an kama shi da laifin yiwa yara kanana guda goma na maigidanshi luwadi, a Rungumi cikin karamar hukumar Sokoto ta Kudu, dake jihar Sokoto...
A cikin wani zancen da mai magana da yawun rundunar sojin, Kanal Sagir Musa ya fadi ya ce ayyukan Operation Lafiya Dole da kuma na dakarun tsaron hadin gwiwa ya rikirkita mayakan Boko Haram ta hanyar kashe su da kuma rusa wuraren
Tsohon shugaban kasar Tunisia na mulkin kama-karya, Zine El-Abidine Ben Ali ya rigamu gidan gaskiya a kasar Saudiyya inda ya tsere domin neman mafaka tun a shekarar 2011
Babbar kotun yankin Mpape da ke Abuja ta yankewa wani manomi wata hudu a gidan yari. Maomin mai suna Yusuf Jimidi Dan shekaru 19 ya saci kaji 5 ne mallakin wani mai tireda. Mai shari'a Hassan Muhammad ya yanke hukuncin ne bayan Ji
Keyamo ya ce: “Mutane kalilan ne kadai za su iya gayyata ta in halarci taronsu cikin dan takaitaccen lokaci, daya daga cikin wadannan mutane kuwa shi ne ministan sadarwa.
Wani mutumi dan birnin Atlanta dake kasar Amurka ya saki matarsa wacce suke zaune lami lafiya na tsawon shekara bakwai, saboda abinda ya fada na cewa ya gaji da biya mata kudin kitso, kamar dai yadda takardun kotu suka bayyana...
Matasan Najeriya a karkashin hukumar matasan Najeriya ta kasa, National Youth Council of Nigeria sun tashi tsaye domin yaki da miyagun aikin luwadi da madigo a Najeriya ta hanyar gudanar da zanga zangar kyamatar hayalayen biyu.
Wata Mata ta nemi a raba aurenta saboda ‘dan karen karatun Mijinta. Ana nema a raba aure a dalilin yawan karatun wani mutumi mai shirin jarrabawa wanda yawan karatu ya sa auren sa cikin matsala.
Wani yaro dan shekara 11 yana daya daga cikin 'yan sara sukan da jami'an hukumar 'yan sanda na jihar Legas suka kama jiya Laraba a yankin Oshodi, ya bayyana cewa ya shiga wannan kungiya ta 'yan ta'adda ne saboda mahaifin shi da...
Masu zafi
Samu kari